Labarai
Daga karshe Hukuma ta sanya baki akan maganar munin Farjin Mata da Sheikh Daurawa yayi a wa’azin sa
Daga karshe Hukuma ta sanya baki akan maganar munin Farjin Mata da Sheikh Daurawa yayi a wa'azin sa
Kamar yadda kuka sani a kwanakin baya bayan nan ne Malamin addini Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi wasu maganganu akan farjin mata a cikin wani wa’azin sa, inda har jarumar kannywood Nafisa Ishak ta masa martani a kai.
Advertising
To a yanzu kuma Gwamnatin jihar Kano ta sanya baki akan wannan maganar da Sheikh Ibrahim Daurawa ya yu akan farjin mata, da kuma cece-kucen da ake akan Nafisa Ishak sabida ta masa martani akan maganar.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani.
Advertising
Advertising