Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Adam a Zango Ali Nuhu da Laila sun koka kan harin da ‘yan ta’adda suka kai jirgin kasan Kaduna

Kamar yadda kuka sani dai har yanzu al’umma suna fota albarkacin bakin su akan harin da ‘yan ta’adda suka kai jirgin kasar Abuja zuwa Kaduna.

Advertising

To a yanzu ma dai mun sami wata bidiyon inda jarumin kammywood Ali Nuhu da Adam a Zango suka tofa albarkacin bakin su.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button