Advertising
Advertising
Labarai

Duniya labari: A jiya yake murnar Allah ya nufeshi da sake ganin watan Ramadana yanzu kuma ya rasu

Duniya labari: A jiya yake murnar Allah ya nufeshi da sake ganin watan Ramadana yanzu kuma ya rasu

Allah sarki jiya ranar fara azumi wannan bawan Allah yake murna sake ganin azumin bana ashe yini daya tal zaiyi cikin ramandandin, abduljabar umar tilde ya rasu a jiya bisa tsautsayin hadarin mota.

Advertising

Ga sakon daya wallaha.

Innalillahi wa’ina ilaihir raji’un!! Bida kaduwa mun samu labarin rasuwar abduljabar umar tilde bisa hatsarin mota, a jiya ne dai marigayin yayi ta tura sakon tex ga mutane masu farin cikin shiga ramadan cikin aminci ,yana mai cewa abin jin dadi ne allah ya sake rayamu muka sake shiga ramadan.

Advertising

Allah sarki a she kwana yini daya tal zai yi cikin ramadan din ubangiji allah jikan sa da rahma yasa aljana fiddausy ce makoma.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button