Labarai

Bani da buri a wannan duniyar irin naga na auri Dr Rabiu Musa Kwankwaso cewar mawakiyar Hausa

Burina Daya Tak Ya Rage Min Yanzu A Duniya Shine Na Auri Sanata Kwankwaso Cewar Mai Fassarar Fina Finan India Moofy.

Babbar mawakiya ta fina finan India Hausa.

Babbar Mawakiyar Hausa da Turanci kuma mai fassara Fina-finan Indiya zuwa Hausa da Muryoyi daban-daban Mufida wacce akafi sani da Moofy tace yanzu Burin ta daya tak a Duniya shine ta Auri Tsohon Gwamnan Kano Kuma Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.

Moofy ta bayyana hakane yau Lahadi 10/4/2022 a shafin ta na sada zumunta facebook, ina Al’ummah da dama suke Tofa Albarkacin bakin su akan lamarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button