Labarai

Rikici yafarke tsakanin Bashir Mai Shadda da Umar M Sharee Akan Hassana Muhammad a Kasar Dubai

Toh Fah! Rikicin Umar M Shareef Da Abubakar Bashir Maishadda Akan Matarsa Hassana Muhammad, An Nuna Umar Din Da Maishadda A Kasar Dubai Sunata Cacan Baki Tsakaninsu Inda Mai Shadda Ke Cewa Zai Hada M Shareef Din Da Askarawa, Akan Ya Takurawa Matarsa.

Sai Dai Daga Ganin Yanayin Yadda Suyi Abun Akwai Alamun BarKwanci A Ciki, Jarumai Da Mawaka Ne Suyi Wannan Tafiyar Zuwa Kasar Dubai Wanda Sunyi Tafiyar Ne Karkashin Qungiyar 13 X 13 Movement, Inda Shi Abubakar Bashir Maishadda Yayi Amfani Da Wannan Damar Ta Tafiyar Yayi Shagalin Honeymoon Da Amaryar Tashi Wato Hassana Muhammad.

Tun Kafin Yanzun Umar M Shareef Da Hassana Muhammad Abokan Juna Ne. Domin Kuwa Jaruman Sun Sha Fitowa Tare Su Taka Rawa A Cikin Shirin Fim. Umar Din Ya Taba Amfani Da Hassana Muhammad A Wani Bidiyo Album Dinsa Na “Tsintuwa” Inda Su Shirya Wakar Tare.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/_SvF1bnveR4

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button