Bidiyon wani mutun daya ce bazai bari wani ya kwanta da yarsa da sunan Aure ko soyayya ba sabida shima yana da bukata.
Bazan Iya Hakura Wani Ya More Budurcin ‘Yata Ba-Cewar Wani Da Yayiwa ‘Yarsa Ciki Ga Bidiyon sai kukala
Alhamdulillahi mungode wa Allah da yayi muna ni’ima musulunci wannan tabbas kasan addinin musulunci addini ne mai tsafta wanda yafi kowane addini dadi a duniya wani mutum mai suna Tonga Abdul Tonga ya wallafa labari na mai cewa.
Theddius Audu dan shekaru 48 da haihuwa, ya yiwa ‘yar cikinsa ciki mai shekaru 15 da haihuwa Justina a garin Wuyeya na jihar Nasarawa. Bayan da aurensa ya mutu da uwar yarinyar mai suna Talatu shekaru 13 da suka gabata. Audu ya rike ‘yarsa ya hana ta bin uwarta.
Da aka nemi jin dalilin sa na yin hakan duk da ba kamashi aka yi ba.
Yace “Bafa zan iya hakura naga wani ne ke kwanciya da ‘yata da sunan aure ko soyayya ba. Duk wanda ya ganta yasan tana da kyau ga kuma jiki irin wanda maza keso. Mai yasa zan baiwa wani ita tunda nima inada bukatarta“.