Advertising
Advertising
Labarai

Yadda wata mata suka bawa hammata iska ita da mijinta a cikin jirgi babu riga.

Hausawa suka idan da ranka kasha kallo, Bidiyo Da mukai gamo dashi yau A Shafin Instagram Yana Yawo Na Wata Mata Da Wani Namiji Suna Bawa Hamata Iska Acikin Jirgin Sama.

Advertising

Shafin Northern Magazine Sun Wallafa Bidiyon Wasu Mutane Guda Biyu Da Rigima Ta Barke Tsakaninsu Suna Bawa Hamata Iska Acikin Jirgin Sama.

Bidiyon Da Baifi na Tsawon Sakanni Ba Munga Yadda Matar Ta Cire Rigarta Tana Dukan Mutumin Ba Riga, Yadda Sauran Fasinjoji da masu Tsaran Jirgin Suke Kokarin Rabasu.

Domin Ganewa idanu Ga cikaken Bidiyon a kasan wannan rubutun.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button