Labaran Kannywood
Fitar wasu hotunan jaruma Nafisat Abdullahi ya ja ce-ce ku-ce.
Daya daga cikin manyan jarumai mata acikin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Nafisat Abdullahi kenan cikin wata sabuwar shigar kwalliyar idin karamar sallah.
Advertising
Jarumar sai ta wallafa wannan hotunan nata ne a shafinta na Instagram jim kadan bayan saukowa daga sallah, inda mutane da dama suka yaba sa sabon kwalliyar jarumar harma wani producer maisuna (Abdulaziz Dan small) shima ya yaba da kwalliayar jarumar.
Advertising