Cikin Fushi Yong Sheikh yayi zafafan Kalamai ga Budirwar datai batanci.
DAGA Saifullahi Lawal Imam
Cikin fushi da bacin ran abinda ya faru a sokwato Young Sheikh ya fadi magan ganu masu zafi kaman yadda zaku karanta daga kasan.
A yayin da yake bayyana ra’ayinsa a kan taɓa Janibin Annabi S.A.W da wata ta yi a sokoto a karatunsa na yammacin yau, a cibiyar musulunci dake zaria,fitaccen ƙaramin Shehin malamin nan Zakeer M.S Ali(Young Shiekh) ya bayyana cewa da a ce Allah zai sake busa Deborah Yakubu rai, ta dawo Duniya ya kamata a sake Hallakata ko da ba ta sake yin ɓatanci ga Annabi ba.
Young Shiekh ya ce,zamanta a Duniyar ne ba shi da amfani kwata-kwata idon dai har zata aibanta wanda a ka yi Duniyar har ma da lahira dominsa,wanda ita kanta Alfarma da Albarkacinsa ta ke ci,domin ba don Manzon Allah ya roƙar mana rahma da jinkai a wajen Allah ba,har Allah ya yi Alkawarin ba zai yi wa Al’ummar Annabi Azaba ba,da tuni wata maganar a ke ba wannan ba.
“Wanda duk ya taba janibin Annabi S.A.W ku kashe shi,ba tare da jira ba,idan wani ya ƙalubanceku da cewa bai kamata a kashe wanda ya aibanta mana Manzon Allah ba,shima idan da hali ku aika shi inda ku ka aika waccan,domin munafiki ne a rigar musulunci,babu uziri ga taba janibin Annabi,ku kashe ko waye,na ce ku kashe ko waye ya shiga gonar keta mutuncin fiyayyen Halitta”.
Daga ƙarshe Young Shiekh ya yi kira ga Al’ummah da su saka ido a kan duk wani ɗan siyasa da ya ƙalubanci abunda aka yiwa wannan yarinyar,don su haramta masa kuri’unsu a zaben da ke tafe.