Advertising
Advertising
Labarai

Turkashi: kalaman dan tsohon sarkin kano sunusi Lamidi Sunusi kan masu zanga-zanga batanci ga fiyayen halitta Annabi Muhammadu SAW.

Suna Kabbara Suna Saba Wa Allah’, Dan Tsohon Sarkin Kano Sanusi Lamido, Ya Yi Allah Wadai Da Masu Zanga-zangar A Saki Wadanda Suka Ka*she Wadda Ta Zagi Manzon Allah (SAW) A Sokoto

Advertising

Dan tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Il wato Ashraf Sanusi ya yi Allah wadai ga masu zanga-zangar a saki wadanda suka ka*she Deborah da ta yi batanci ga Annabi (SAW) inda ya yi zarginsu da tayar da fitina da kuma sabawa Allah.

Ashraf Sanusi ya bayyana hakan a shafin Twitter cikin harshen turanci inda ya ce masu zanga-zangar sun rusa kayan da ba nasu ba saboda neman a saki wadanda suka yi rashin adalci wajen kisa.

“Ko ba malamin da zai fada muku kun yi kuskure ya kamata ku dinga tunani a wasu lokutan,” Ashraf Sanusi ya bayyana.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button