Advertising
Advertising
Labarai

Turkashi: Yadda wani Uba yay wa yar sa ciki.

UBA YA DIRKAWA YARSA CIKI

Advertising

A ranar 26 ga watan Afrilun 2022, jami’an ‘yan sanda da ke a ofishin Ile-Oluji, sun amshi ƙorafin yunƙurin zubar da ciki da wani Sunday Udoh mai shekaru 38 yayi a wani asibitin a Ile-Oluji.

A yayin gudanar da bincike, an gano cewa wanda ake zargin yana yunƙurin zubar da cikin ɗiyar sa mai shekaru 15 wacce ya dinga saduwa da ita har tasami juna biyu.

Kakakin hukumar ya kuma bayyana cewa za’a miƙa wanda ake zargin zuwa gaɓan kuliya bayan an kammala gudanar da bincike domin a yanke masa hukumcin ya girbi abinda ya shuka

Advertising

Muna godiya da bibiyar mu da kuke, ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button