Labarai
Matar data yadda da Aure jinsi ta ja kunnan a hukunta wanda suka halaka Deborah.
A Hukunta Wa ‘Yanda Suka Kashe Deborah, Cewar Sakateriyar Majalisar Dinkin Duniya, Amina Muhammed
Advertising
Daga Comr Abba Sani Pantami
Mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Amina Muhammed, ta dage cewa dole ne a yi adalci kan kisan Deborah Samuel da aka yi wa kisan gilla, sannan aka kona ta a Sokoto.
Amina Muhammed, wacce ta gabatar da bukatar a yi adalci a wani sako da ta wallafa a shafinta na Twitter a ranar Talata, ta bayyana cewa bai kamata a “karkatar da addini don yin wa’azin tashin hankali ba”.
Advertising
Sanarwar ta kara da cewa:
“Dole ne a yi adalci kan kisan gilla da aka yi wa matashiyar Deborah Yakubu a Najeriya. Bai kamata a yi wa addini mummunar fassara don yin wa azin tashin hankali ba sa’ad da suke kawo zaman lafiya.
Advertising