Labarai

Abubuwan da suke sawa Amarya taki fitar da jini yayin Saduwar Aure.

Abubuwan da suke faruwa A wannan zamani ko kuma muce a yadda al’adu da dama sun nuna mudin ango ya sadu da amaryarsa a daren farko ya kamata ta zubar da jini, wadda wasu matan hakan yankan zamo musu matsala idan mijin su yayi saduwar farko dasu bai ga tayi zubar jinin ba.

Hakan yasa wata baiwar Allah tayi wa wani malami dan gwagwarmaya a kafar sadarwa tiktok wato malam critics tambayi kan irin wannan al’amari da ya faru da ita har mijinta yake zarginta da lalata da wani kafin ya aureta inda malamin yayi karin haske game da wannan al’marin

Wannan shine Bidiyon da malamin yay bayani.

https://youtu.be/vxZk-CPrmKo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button