Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ran masoyin Ummi Rahab ya baci Inda ya hadu da ita a dai dai lokacin da ake daurin Aure ta.

Wani Hamshakin masoyin Ummi Rahab ya hadu da it a dai dai lokacin da Ake tsaka da bikin ta.

Advertising

Wani abun mamaki daya faru shine na yadda masoyin ummi Rahab ya hadu da ita a dai dai lokacin da ake tsaka da bikinta da lilin Baba.

Ran masoyin nata a bacce yake kasan cewar bashine ya aure taba. Sai dai baccin ransa ba irin na Tsohon masoyinta bane Adam A Zango.

Tunda shi wannan masoyin nata ya tayata murna Adam Zango kuwa koda taya murna ta hanyar dora hoto baiyi ba.

Advertising

Wasu mutane sun nuna jin dadinsu da Matashiyar jarumar bata Auri Adamu ba kasancewar yana da sake saken Aure.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button