Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Soyayya tsakanin shamsu dan iya da maryam Yahaya ta fito fili.

Yanzu yanzu lamarin ya bayyana Soyayya tsakanin Maryam Yahaya da Shamsu dan iya ta fito fili kowa ya sani.

Advertising

Kaman yadda kuka sani qn dade ana jita jita akan wannan jarumai biyu wanda ake ta tunain suna soyayya ne a tsakanin su.

A jiya ne labari yasha baban masu zargin suna soyayya sun tabbatar wa da mutane zahiri domin kuwa sun saki wani Bidiyo tare wanda yake nuna suna aoyayya.

Wasu masu tofa albarkacin bakinsu sun ta yi musu magana ta wajen tsakaci(comment) Inda wasu ke musu fatan Allah ya hada auren wasu kuma suna cewa basu dace ba.

Advertising

Ga Bidiyon nasu.

https://youtu.be/zul2Q3WNsgY

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button