Advertising
Advertising
Labarai

Iphone 14 tace na Siya mata shine nikuma nai lalata fa ita-wani matashi ya shiga hannu (video)

Turkashi wani matashi ya bayyana dalilin dayasa yay lalata da wata budurwa, inda yabayyana cewa ta nemi daya siya mata sabuwar wayar iphone 14 data shigo a watarn Satumba 6 ga wata.

Advertising

Hukumar yan sanda sunyi ram da matashin bayan mahaifiyar yarinyar takai kara zuwa ga Hukumar yan sanda akn abi wa ‘yarta hakkin ta,

Wannan lamari ya faru ne a jihar Bauchi. Kakakin hukumar yan sanda jihar ya bayyana faruwar lamarin a wata hira da da yan jaridu keyi dashi a duk tsakiyar wata.

Ya bayyana lamarin kamar haka, Mahaifiyar Ummi ta kawo mana karar wani saurayi mai suna Salisu Ahmad wanda ya durkawa yar ta ciki ya kuma fece.

Advertising

Kida aka kamo matashi Salisu ya ce eh sunyi maganar cewar zai suya mata Iphone 14 Maganar ciki kuma da ake cewa yayi sam ba shi yay mata ba.

A halin yanzu dai mai magaba da yawun rundunar jihar ya ce sun mika Salisu Ahmad da Ummi Sani gaban kotu fomin warware wannan lamari.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button