Advertising
Advertising
Labarai

Yanzu yanzu An tasa keyar dan chana daya kashe ummita zauma gidan maza.

Yanzu yanzu An tasa keyar dan chana daya kashe ummita zauma gidan maza.

Advertising

Yanzu Yanzu muke samun labarin dan chanan daya kashe Ummita kotu ta tura dashi zuwa gidan maza kafin a fara shari’ar.

Kaman yaddda kuka sani An zargin wani dan kasar chana mai suna Mista Geng Quanrong wanda ake zargi da kisan wata budurwa mai suna Ummu salma Sani.

An zargi dan chana da zuwa gidan su Ummita ya kuma shiga har cikin dakin su ya chachaka mata wuka, Lamarin dayasa mahaifiyar ta tai kururuwa domin akai musu dauki, Dazuwa aka ganta kwnce cikin jini shikuma yana tsaye, nan danan DPO dorayi yazo da yan Sanda akai gaba dashi.

Advertising

Rundunar yan sandan jihar kano ta mika dan chanan zuwa kotu domin ta yanke masa hukumcin dai dai da abin da ya aikata.

Tuni kotun da zata gudanar da shari’a ta aike da Mista Geng Quanrong zuwa gidan maza kafin ta fara gudanar da shari’a.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, yayin wani jawabi a fadar gwamnatin jihar, ya ce ” Kisan zub da jini ne, don haka dole maganar shari’ah ta shigo” kuma sai doka ta yi aikinta.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button