Turkashi Asirin wani matashi ya tonu bayan an kamashi da wata matae aure.
Turkashi Asirin wani matashi ya tonu bayan an kamashi da wata matae aure.
Bidiyon wani matashi da aka kama da matar aure asirin sa ya tonu bayan bayyanar Bidiyon.
Wani mutun da ake kira da Nura Aminu dan asalin garin Katsina, ya bayyana yadda akai asirin sa ya tonu bayan an kamashi da wata matar Aure.
Nura ya bayyana yadda yan bijilanti suka kamashi cikin dare bayan ya gama aika aika da matar auren, Da shugaban yan sintirin yake zantawa da nura yace; Yan sintirin da suke yawo cikin dare a unguwar su suki gamo dashi bayan ya fito daga gidan.
Yakara da cewa ganin sa ke da wuya suka zagayeshi da gorori suke masa tambayar me yake a unguwar da tsohon dare a unguwar.
Inda Nura bai taurin kai ba ya zayyane musu abin da ya kaishi unguwar da abin da ya faru, basi wata wata ba aka kira mai gidan matar da ake kira da sahura.
Bashiri kuwa shima mijin da ke aiki a garin bauci ya dawo domin jin abin da ke faruwa da matar tasa, A yanzu dai nura na hanun hukumar ‘yan sanda jihar domin cigaba da bincike.