Labaran Kannywood

LABARINA SEASON 5 EPISODE 10.

Labarina Season 5 episode 10 yana nan tafe a tashare Arewa24 da misalin karfe 9 na darewa, ko kuma ku sauke shi a tashar Sera movie dake manhajar YouTube.

Asaalamu alaikum ga kadan daga cikin dhirin labarina na wannan satin da zai zo muku tashar Arewa24 ko kuma a tashar YouTube mai suna Sara movie.

idan mai kallo bai manta ba a satin daya gabata An ga yadda lukuman ya rako ummi wajen haidar domin kawai ta rabudashi akan Auren da ake kokarin yi musu.

Ya kuke ganin soyayyar sumayya zata kasance da yarima, kasancewa shi be san tsakanin ta da Furasdo ba da kuma lukuman,

Babban abun dubawa yadda baba rabe yaki karbar kudin da Furasdo ya kawo duk da cewar yana da bukatar kudin amma sabida yana da bukatar Furasdo ya duka masa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button