Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ado Gwanja ya bawa tsohuwar matarsa hakuri kan wakar da yayi a wajen nikinsa da sabuwar amaryarsa ta yanzu

Ado Gwanja ya bawa tsohuwar matarsa hakuri kan wakar da yayi a wajen nikinsa da sabuwar amaryarsa ta yanzu

Akwai Wata Waka Da Ado Gwanja Yayi A Wajen Bikinsa Da Ya Jawo Cece Kuce Kan Wasu Suna Zargi Ko Yayi Wakar Ne Saboda Tsohuwar Matarsa

Advertising

Saide A Yayi Da Ake Wannan Cece Kucen Ne Sai Ado Gwanja Ya Kira Tsohuwar Matarsa Tasa Inda Yake Bayyana Mata Wannan Wakar Tsohuwar Wakar Ce Kuma Tun Suna Zama Aure Da Ita Yayi Wakar Amma Ba Yayi Dan Ya Ci Fuskarta Ba Kamar Yadda Wasu Suka Fahinta

Ado Gwanja Ya Kara Da Bayyana Mata Kodan Yar Da Ke Tsakaninsu Ai Bazai So Ya Walakantata Ba Domin Koda Rabuwarsu Kaddara Ne Da Bai Bayyana Wani Ba Har Yanzu Inda Yake Mai Bata Hakuri Kamar Yadda Xakuji Saurin Muryar Wayar Tasa A Kan Play Din Kasa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising
Back to top button