Labaran Kannywood

Halin da mawaki Mr442 da abokin sa ola of kano ke ciki ya bawa kowa mamaki.

Yanzu yanzu muke samun wani labari a tashar hausa joint Inda take bayyana halin da mawaki ya shiga shida abokin aikin sa.

A halin yanzu dai kusan kimanin sati biyu kenan da chafke mawakin shida abokin aikin saka makon kokarin yin fasfo din kasar ta Niger.

Kawo har zuwa yanzu babu labarin Mr442 da abokin aikin nasa, A wata hira da akai da mahaifin 442 Ya roki gwamnati Niger data trmaka tai musu afuwa.

Sai dai gwamnatin Niger tace bazata saurari kara tasu ba Har sai kowannen su ya biya naira miliyan 20 sai dai an roke su da su rage kudin inda suka ce sun rage ya zama miliyan 10 inda ya iama miliyan 10.

Sai dai wani ma aikaci ya karyata karbar kudi a wajen mawakin inda yace gwamnatin Niger bata karbar kudin kowa kafin Shari’a, Ya kuma ce jami’an tsoro na gama bincike zasu miki su gidan yari domin su girbi abin da suka shuka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button