Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un yanzu yanzu muke samu labarin rasuwar uba ga Jarumin Finafinan Hausa Mudassir Haladu rasuwa.

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Allah ya yiwa Mahaifin Jarumin Finafinan Hausa Mudassir Haladu rasuwa.

Advertising

Allah Ya yi wa Malam Sharu Haladu mahaifin jarumi Mudassir Haladu barkeke rasuwa wanda tuni anyi janaizarsa a safiyar yau Lahadi.

Muna Addu’ar Allah Ya jikan sa Ya gafarta masa kurakuransa Ya sa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu ta zo Allah Ya sa mu cika da kyau da imani.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button