Labaran Kannywood
Soyayya na neman ta barke tsakanin Ummi Ibro da Dauda Kahutu Rarara.
An samu fitar wasu hotuna na jarumai biyu Dauda Kahutu Rarara da Ummi yarmarigayi Ibro wanda hotunan sukai kama dana soyyaya.
Advertising
Jarumar itace ta wallafa wannan hotuna a shafinta na Instagram inda bata bayyana komai a game da hotunan ba sai dai kawai ta sanya alamar zuciya a kasan hoton ma’ana (Heart).
Hakan yasa jama’a suka ringa yawo da Hotunan inda wasu ke masu fatan Alkhairi wasu kuma na tamabayar shin gaske don kuwa kun dace.
Da yawa dama al’umma na son jaruman su ringa Aure junan su ba wai su ringa fita wajeba kasancewar a masana’antar akwai masu son hakan.
Advertising
Advertising