Labaran Kannywood
Adam A Zango Ya taya lilin Baba da Ummu Rahab cika shekara daya da Aure.
Adam A Zango Ya taya lilin Baba da Ummu Rahab cika shekara daya da Aure.
Advertising
Fitacen jarumi a masana’antar Kannywood Adam A Zango Ya taya Lilin Baba mijin Ummi Rahab murnar cika shekara daya da Aure.
Lamarin daya jawo cece kuce a kafar sada zumunta, Kasan cewar Lilin Baba ya zama kamar abokin gamayyar sa tun bayan aure Ummi Rahab da yay.
Mawakin ya rubuta kaman haka
Advertising
Happy Anniversary to you, loveliest sister and most wonderful brother-in-law. I hope that your life is a stunning bundle of love and happiness on this auspicious day. You are fortunate to have a joyful and beautiful journey. I’d like to wish you a very happy and enjoyable anniversary!” lilin.baba It’s exactly one year today! happy anniversary to you guys.
Advertising