Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Tabbas ana zina da ‘yam Matan Fim yanzu-yanzu Musa mai Sana’a yayi tonon asiri

Tabbas ana zina da 'yam Matan Fim yanzu-yanzu Musa mai Sana'a yayi tonon asiri

Kamar yadda kuka sani ‘yam mata da yawa suna bukatar shiga harkar fim din hausa domin suka sun shahara duniya ta san da su.

Advertising

To har kullum kuma ana kara fadakarwa akan shirin fim din domin wasu ‘yam matan suna lalata rayuwar su ta wannan hanya, domin sai su fake da harkar fim din suna aikata abunuwan da basu dace ba.

To ganin hakan ne yasa jarumi masana’antar kannywood Musa mai Sana’a ya gargadi wasu ‘yam mata, akan subi duniya a sannu su tsaya su yu aure duba da yadda rayuwa ya sauya a yanzu.

A cikin wata bidiyo da muka sami data tashar “Dalato24” dake kan manhajar Youtube, inda suka wallafa bidiyon Musa mai Sana’a ya tara wasu ‘yam mata yana musu nasiha akan shiga harkar fim da suke kokarin yi.

Advertising

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekkiyar nasihar da Musa mai Sana’a yake hiwa ‘yam matan.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button