Advertising
Advertising
Labarai

Shin ko kunsan wannan Ragon da kuma irin halittar da Allah yay masa.

Wannan shi ake kira da Allah daya gari banban. Wani rago da tunkiya da mutane da dama basu sani ba wanda sai an yanka shi ma ake gane halittar sa.

Advertising

Allahu Akbar!

Wannan wani kalan Rago da Tinkiya ne, a Pakistan da ake kiran sa da suna “dumba”. Wannan Ragon Allah Ya hallice shi yanda duk kitsensa a baya yake taruwa.

Waƴanda basa son kitse ana yanka Ragon a nan take se a cire kitsen ba wani wahalar Gyaran nama ana cire kitse. Kuma masu son kitse da shi suke dafa abinci.

Advertising

Hoton ƙarshen shi ne kitsen da yake bayan Ragon bayan an cire.

ku cigaba da bibiyar hausadailynews.com domin samu sahihan labarai masu inganci da armashi.

Advertising
Back to top button