Labarai
Zamu soma shari’a da duk wanda yake yiwa AA Rufa’i bidiyo, tattaunawa da ‘yan uwan AA Rufa’i
Zamu soma shari'a da duk wanda yake yiwa AA Rufa'i bidiyo, tattaunawa da 'yan uwan AA Rufa'i
Kamar yadda kuka sani a kwananan ne ake ta yada bidiyoyin mani mutum da aka fi sani aa Alhaji AA Rufa’i mai sayan Duniya.
Advertising
Wannan mutum an bayyana shi ne a matsayin marar lafiya inda wasu ke amfani da rashin lafiyar tasa suke kara tuzunrar dashi a matsayin mai kudin duniya inda.
Haka yasa ‘yan uwa mutum suka bayyana Dala Fm cewar, zasu fara daukar mataki kan haka kamar yadda zakuga a cikin bidiyon dake kasa.
Advertising
Advertising