Advertising
Advertising
Labarai

Turlash Yaron Bello Turji Gawurtaccen Dan Ta’adda Ya Shigo Hannun Yan Sandar Katsina.

Hukumar yan sanda jihar Katsina sunyi nasarar kama wasu mugan yan tada kayar baya wanda ake tunanin harda wani Gawurtaccen Dan ta’adda yaron Bello Turji.

Advertising

Jami’an yan danda sun saki wani Bidiyon wanda suke sanar da irin bata kashin da sukai da yan tada kayar bayan kaman yadda shugaban yan sanda ya shaida zaku iya kallon wannan video domin ganin Wannan mutane.

https://youtu.be/wZp2mqYfLmE

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button