Labaran Kannywood
Ado Gwanja da amarysa sun saki zafafan hotunan da suka dauki hankulan jama’a
Ado Gwanja da amarysa sun saki zafafan hotunan da suka dauki hankulan jama'a
Ado isah gwanja yau ne zai angwancewa kamar yadda munka kawo muku labari aurensa a yau ranar juma’a.
Advertising
Ado Gwanja zaiyi Aure ne bayan dogon zawarcin da yayi da tsohuwar matarsa maimunatu inda sai yau lokaci yayi.
Wannan sune hotunan wajen bikinsa nan gaba kadan zamu kawo muku wasu daga ciki.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising