Advertising
Advertising
Labarai

Ana zargin kama Aminu J Town da aka yi da lauje cikin nadi

Ana zargin kama Aminu J Town da aka yi da lauje cikin nadi

Kamar yadda aka fito aka bayyana batun kama Aminu j town gami da bayyana ba’a san wayanda, suka kama shi ba haka zalika wayanda suka bayyana kamun nasa sun sake fitowa sun bayyana yanzu an samu laba inda yake yau ko gobe zai bayyana.

Advertising

Sai da wani abu da ya bawa mutane mamaki shine duk masu bayanin an samu labarin inda yake da albishirin dawowar tasa babu wanda ya bayyana wayanda suka kamashi ko a ina yake lamarin da
yasa masu da’awar ba’a kamashi ba suke ganin tabbas Aminu da mutanen sa su suka shirya wannan lamarin.

Domin abu ne mai wahala ace hukuma sun kama mutum ba wanda ya san ko su waye kuma a same shi a gane inda yake amma a cigaba da boye asalin masu alhakin kamashi da halin da yake ciki Sai dai kamar yadda manajtsaaada Aminun idan ya bayyana zai yi bayani da bakin sa.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising
Back to top button