Labaran Kannywood
Yadda aka kaddamar da Abba El-Mustapha na karbar takardar soma aikin sa na tace fina-finain Kano
Yadda aka kaddamar da Abba El-Mustapha na karbar takardar soma aikin sa na tace fina-finain Kano
Kamar dai yadda kuka sani a yanzu jarumin masana’antar kannywood Abba El-Mustapha shine shugaban tace fina-finai na jihar Kano, wanda a yaba kowa ya sani Isma’ila Na Abba Afakallahu ne.
Advertising
Bayan hawan sabuwar Gwamnatin jihar Kano ‘Abba Kabir Yusuf’ Abba gida-gida ya nada sabon mai tace fina-finan na jihar Kano Abba El-Mustapha.
Wanda a jiya ne dai aka kaddamar da Abba El-Mustapha na karbar takarbar takatdar kama aiki kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta Instagram.
Wasu hotuna da Abba El-Mustapha ya wallafa a shafin nasa sune suka tabbatar da ya karbi takardar kama aikin.
Advertising
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.
Advertising