Labarai
Bayanan malam daurawa sun saka wau yan Film sun fara maida masa raddi.
Wasu kalamai da malamin sheik Aminu Daurawa yay kan cewar Gaban mace yafi ko ina muni ajikinta Ya yin da wannan kalaman suka tada kura harda yan film a maida masa raddi.
Advertising
MalanAminu Daurawa ya bayyana cewar indai mace ce dadin duniya to abinda yafi komai muni ajikinta shine gabanta ma’ana farjin ta, Dalilin bayyana haka tanan take fitsari kuma tanan take jinin haila.
Haka zalika wata jaruma maisuna Nafisa tafito ta kalubalanci malaman Shaikh Aminu Daurawa zamani kan yadda suke karkatar da wa’azinsu izuwa mata tareda fadin wasu maganganu dasuke bayyana mace a zahiri. Gadai cikakken bidiyon.
Advertising
Advertising