Labarai
Kasar Saudiya ta rabawa Mata na’urar jin magana domin jin fassara Huduba da yaruka 7 a Harami
Kasar Saudiya ta rabawa Mata na'urar jin magana domin jin fassara Huduba da yaruka 7 a Harami
Kamar yadda shafin Daily Nigerian Hausa suka wallafa labarin cewa, Kasar Saudiya ta raba wa mata na’urar jin magana domin jin fassarar huduba da yaruka guda bakwai 7 a Harami.
Advertising
Babban Ofishin kula da harkokin Masallatan
Harami Guda Biyu ya raba na’urar jin magana guda dari biyu 200 ga mata daba larabawa ba, domin jin fassarar huduba da yaruka bakwai 7 a Masallatan Haramin guda biyu.
Shafin Haramain Sharifain ya wallafa cewa, an dauki matakin ne domin baiwa mata daba
larabawa ba damar sauraron hudubar sallar juma’a da fahimtar ta.
Advertising
Advertising