Kyan da yagaji uban sa/ Dan marigayi Ibro ya tsinduma cikin kannywood.
Hausawa nacewa kyan da yagaji uban sa, Dan marigayi Rabilu dan ibro ya wado cikin masana’antar kannywood tsamo-tsamo.
Tun bayan Mutuwar Rabilu Musa Dan Ibro ba’a sake jin duriyar wani ko wata wanda yafito yace yana son ya gaji mahaifin nasu ba sai Hannafi Rabilu Musa Ibro da kima Hannatu Rabilu musa ibro.
Dan gidan marigayin yace babban dalilin da yasa ya fara fina-finan hausa shine: Ina yawanji anawa mahaifina addu’a babau wata rana da zata zo ta wadi ba’ai mishi addu’a ba.
Hannafi yace ya’yan mahaifin sa su 19 ne maza goma mata 9, Babban abin da yas ana zabi fanin bark wanci a fina finai sabida naga damuwa tawa mutane yawa, Sabida komasu hawan jini shi suke kala su ji dadi a ranzu.
zaku iya sauraran wannan hiea ta hanyar kallan wannan bidiyon dake kasan wannan rubutun.
Mungode da shiyar tar shifin mu, ku kasance da Hausa Daily News Mungode.
Kawyi