Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bayan rasuwar Jarumi Kannywood Malam Lawan to abokin aikin sa ya bayyana wani al’amari daya girgiza Jama’a

Kamar yadda kuka sani a safiyar yau ne muka tashi da labarin rasuwar Jarumin Kannywood Malam Lawan, to a yanzu kuma mun sami wani labari game da rasuwar Jarumin.

Advertising

Ficaccan Mawakin Kwankwasiyya Tijjanin Gandu wanda shi ne ya fara bayyana rasuwar Jarumi Malam Lawan wanda ya kasan ce abokin aikin sa, to sai a yanzu kuma ya sake bayyana cewa, Jarumin yana nan da ran sa bai mutu ba.

Mawaki Tijnani ya bayyana cewa: A lokacin da yayi tafiya zuwa Jihar Kaduna bayan lokacin da ya dawo sai aka je har Office din sa aka sanar da shi cewa, Malam Lawan rasu.

Wanda sanarwar ta fito ne daga wajan abokin aikin sa kuma aminin sa sannan kuma ya tabbatar masa da hakan inda yake ce masa, har har kanin ya kira yace masa haka ne sako aka turo masa.

Advertising

Wanda daga nan shima ya bayyana cewa, ya kira wayar Malam Lawan har sau hamsin 50 amma ba’a daga ba, inda yace kuskuren daga wajan su ne amma yana mai baiwa Al’umma hakuri da cewa wannan labarin rasuwar ba gaskiya ba ne.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken bayani daga bakin Tijjanin gandu wanda ya bayyana labarin rasuwar Jarumi Malam Lawan.

Kalli bidiyon.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button