An bayyana manya-manyan producers wanda suka zama hazikan masu shirya Fina-Finai a Masana’antar Kannywood 2021
Boxofficekannywood sun fitar da jadawalin wadanda sunkayi nasarar zama haziƙan masu shirya finafinai “producers” na shekara 2021 da kuma kowane fim din da sunka samu wannan kambu..
1. Abubakar bashir mai shaddda ne yazo na farko a wannan shekara da fina finansa kamar haka, Sarki 10 zamani 10, Zainabu abu, Kayi nayi, Tsakanin mu.
2. Muhammad usaini danlanso shine yazo na biyu bda fim din “Fanan” wanda Mansurah isah itace mai wannan shiri.
3. Usman mu’azu da Nazifi Asnanic sune sunka zo na ukku da shirin su mai suna “Avenger”.
4. Mustapha Ahmad Alhaji sheshe ine wanda yazo na hudu a cikin masu shirya finafinai da sunka samu yabo daga boxofficekannywood da fim mai suna “Hikima”.
5. Hannatu Bashir mace mai kamar maza inda ita tazo ta ta biyar a wannan shekara da fim mai suna “Shaheeda”.