Labarai

Tabbas sai ka zubada hawaye idan kaji bayanin da wannan Matar akan wahalar da iyaye suke fuskanta yayin haihuwa

Tabbas sai ka zubada hawaye idan kaji bayanin da wannan Matar akan wahalar da iyaye suke fuskanta yayin haihuwa

A cikin wani faufai bidiyo da muka samu daga tashar “Tsakar gida” dake kan manhajar Youtube munga wata bidiyo yadda wata mata take bayani akan ya kamata ‘yaya suna bin iyayan su domin yadda iyaye suke wahala a yanzu.

Matar tayi bayani sosai a cikin bidiyo har ma take karawa da cewa, iyayae suna shan wahala a lokacin da zasu haihu, to don haka ma ya kamata ‘yayan suna bin iyayan nasu sawu da kafa.

Zaku iya kallon bidiyon da muka ajiye muku a kasa domin kuji cikekken bayanin da matar take a cikin wannan bidiyon.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button