Advertising
Advertising
Labarai

Ganin bidiyon maryam gidado wani namiji na mata kawalliya yata da kura.

Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood wadda ake kira Maryam Gidado da aka jima ba’a jin duriyar ta ko kuma ganin fuskarta a cikin finafinai ta wallafa wani fefen bidiyo.

Advertising

Maryam ta saki bidiyon ne a shafin ta na sada zumunta na Tiktok wanda ahaka yata da kura, ta nunawa duniya yadda ake yi mata Kwalliya bayan hatsaniyar data faru da ita da masoyanta, wadanda suke ganin bata da kudin siyan kayan Kwalliyar ne ko kuma ta kare mata.

Jarumar ta nuna bidiyon cike da annushuwa bata tunanin maganganun da sunje su dawo.

Sai dai a kasan bidiyon,mutane da dama sunyi mamaki,wasu har suna fadin wai babu ta yadda mace zata dinga yiwa mace “yar uwarta Kwalliya ne a Kannywood dole sai Maza. Irin wannan tambayoyin sune sukai tsamari a wajen masu tsokaci.

Advertising
https://www.instagram.com/reel/Cl0UjcwobBp/?igshid=MDM4ZDc5MmU=

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button