Labarai

Na yadda Idan Aka Sake Kamani na Saci Babu a Kasheni cewar wani barawo.

Yadda Dubun wani barawon Dan sahu ya cika a garin Bauchi bayan ya saci mashin mai kafa Uku zai gudu jama’a sukai nasarar kamashi

Sai dai bayan da jama’a suka kamashi sunyi masa duka kawo wuka. inda akai sa’a wani mutun ya kwaceshi ya kaishi asibiti akai mai magani.

Barawon ya shaida cewa Babu ce tasa shi satar kuma yana sana’ar burodi ne shima akai masa sane aka kwashe kudin Dalilin dayasa ya wada sata shima.

Mutunin yace matarsa Daya Ya’yan sa shida. Mutumin ya kara da cewa wani ne ya rudeshi daya fara satar mashin inda yace idan ya sato zai siya masa dilar gwanjo ya ringa siyarwa kaman yadda zakuji daga bakin sa a Bidiyon dake kasan wannan rubutu.

https://youtu.be/2iAh7lzb2Mo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button