Advertising
Advertising
Labarai

Wani Jami’i kuma Kirista ya karbi addinin Musulinci a jihar Kano ba tare da an tilastamasa ba

Wani Jami'i kuma Kirista ya karbi addinin Musulinci a jihar Kano ba tare da an tilastamasa ba

A wannan ‘yan kwana kin dai Musulinci yana samin karuwa inda ake samin Kiristoci wadanda suke Musulinta.

Advertising

To a yau ma dai mun sami wani labarin abin farin ciki yadda wani Jami’in tsaro kuma Kirista ya Musulinta a jihar Kamo.

Mun sami labarin kamar haka: A yau Alhamis wani jami’in tsaro daga ofishin ‘yan sanda na Jakara dake birnin Kano, yazo da kansa ya bukaci shiga addinin muslinci ba tare da tirsasawa ba.

Sannan kuma ya karbi kalmar shahada kuma ya bukaci suna irin na Sahabin Manzon Allah (SAW) wato Sayyadina Abubakar.

Advertising

Ga hotunan Jami’i kuma Kiristan da ya karbi addinin Musulinci nan a kasa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button