Soyayya Ruwan zuma: wata budirwa tace zata iya bawa sauriyinta miliyan hudu da rabi sabod son da take masa.
Wata budurwa mai ban al’ajabi ta ce da zata samu Miliyan 5 da Dubu 100 kawai zata iya dauka a ciki ta baiwa Saurayin ta ragowar kudin miliyan 4.9 domin ya yi sha’aninsa dasu saboda yadda take masifar kaunarsa.
Jaridar Muryoyi ce ta ruwaito, Budurwa mai suna Ummu Abieha ta rubuta haka ne a shafinta na Facebook a cikin harshen turanci inda aka madashi cikin yaren Hausa.
Da zan samu miliyan Biyar (5M) a yanzu ai kuwa da dubu Dari kadai zan dauka a ciki in baiwa Saurayi na duka ragowar kudin (wato 4.9M) yaje yayi bukatunsa dasu, saboda yadda nake masifar kaunarsa.
Dubu 100 ma zan saka Data ne kawai don in riga ganin Status dinsa. Ta kara da cewa bazaku gane bane Ina masifar son gayen nake.
Kucigaba da bibiyar mu dan samun zafafan labarai masu inganci Mungode.