Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumar kannywood Hafsat Idris tayi auren sirri ba tare da wasu sun sani ba

Jarumar kannywood Hafsat Idris tayi auren sirri ba tare da wasu sun sani ba

Ficacciyar jarumar masana’antar kanyywood Hafsat Idris wacce jama’a suka fi sanin ta da Barauniya, tayi aure a cikin sirri ba tare da wasu sun sani ba.

Advertising

Mun sami wannan labari ne daga shafin sada zumunta na ficaccan Darakta na masana’antar kannywood “Falalu A Dorayi”, inda yake cewa.

Masha Allah, Daughter.
@official_hafsaidris20
Congratulations on your wedding.

May Allah bless you, and shower His blessings upon you, and join you together in goodness.

Advertising

Masha Allah diyata Hafsat Idris ina tayaki murna aurenk.

Allah yayi miki Albarka ,ya tabbar da albarka gareki da gabanki,Allah ya albarkaci zamanku ya baku alkhairin da ke cikinsa.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button