Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Mata 6 da jarumi Adam A Zango ya aura a rayiwar sa

Hausa daily News ta kawo muku jerin matan da jarumi kannywood Adam A Zango ya Aura a rayiwar sa.

Advertising

Adam Abdullahi Zango daya daga cikin manyan jarumai sannan shahararren mawaki a Masana’antar shirya finafinan hausa wanda anfi sanin sa da Adam zango wasu kan kira shi da Usher ko prince.

KARANTA: Shahararrun jaruman Kannywood da suka maye gurbin yan uwansu bayan barin su daga Masana’antar.

Jarumi Adam zango kusan shine jarumi na farko daya Auri Mata da suka kai kimanin guda shida acikin dukkan jaruman Kannywood.

Advertising

Mutane da dama dai suna Bayyana jarumi adam zango a matsayin mai Auri saki, kasancewar dukkan mata shida daya aura mace daya ce kawai yake tare da ita a yanzu.

Wacce kuma itace mace ta shida daya aura a tarihin rayuwar sa, har yau dai babu wata majiya data san dalilin daya sa jarumin yake rabuwa da matan nasa.

Amma dai hausawa sunce me daki shi yasan inda yake masa yoyo, ga dai hotunan matan nasa nan daya aura kamar haka.

Amina Rani
Ummu kursum
Aisha
Maryam Ab
Safiyya chalawa

Advertising

4 Comments

    1. Amiin ya,rabb,Amma da mumasoyanki zamufi kowa murna,Dan ganin kin auri mutumin kirki, Allah yasa ki aureshi idan aurin shine mafi alkairi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button