Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruman Kannywood mata da sukai Auren sirri ba tare da an saniba sai daga baya.

Kaman yadda kuka sani wannan shine karo na uku da jaruman Kannywood ke Angwancewa cikin sirri ba tare da an bayyana ba.

Advertising

A ranar juma’a aka daura auren Aisha Aliyu Tsamiya wadda akafi sani da Aisha tsamiya, An daura Aure ne kaman yadda addinin musulunci ya tanadar. Saidai an Sauya wajen daurin Auren da kuma lokaci Sabida tsaro.

kaman yadda manema labarai suka samu dalilan sauya waje da kuma lokaci. Hakan nada alaka da mijin da zai aureta kasancewar sanane ne haka itama sananiya ce.

Idan baku mantaba irin haka ya taba faruwa a masana’antar lokacin da jaruma Zara Daimond tai aure sai bayan an daura auren labarin yay ta yawo.

Advertising

Haka zalika bincike ya sake nuna cewa Hafsat Idris itama Auren sirri tai amma daga bisani bayan faruwar wannan abu gaskiya ta fito cewar itama aure dai.

Muna fatan Allah Ubangijin yabasu zaman lafiya mai dorewa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button