Labaran Kannywood
Tsohuwar jaruma Mansurah Isah ta hada gagarumin bikin Birthday da ya dauki hankulan jama’a
Tsohuwar jaruma Mansurah Isah ta hada gagarumin bikin Birthday da ya dauki hankulan jama'a
Tsohuwar jarur masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood “Mansurah Isah” ta ta hada wani gagarumin bikin murnar zagayowar ranar haohuwar ta, wanda a turance ake kira da “Birthday”.
Advertising
Jarumai Maza da Mata da ‘yan uwa da abokan arziki sun halarci wajan Birthday din nata inda suka yi ta wallafa zafafan hotunan da suka dauki hankulan jama’a.
Ga zafafan hotunan da suka wallafa a wajan bikin murnar zagayowar ranar haihuwar tsohuwar jaruma Mansurah Isah domin ku kalla.
Advertising
Advertising