Labaran Kannywood
Bidiyo: kalli cikekkiyar bidiyon Dinner bikin Ado Gwanja Da Amaryasa Maryam Zubairu Muhammad Paki
Bidiyo: kalli cikekkiyar bidiyon Dinner bikin Ado Gwanja Da Amaryasa Maryam Zubairu Muhammad Paki
Yadda aka yi shagalin Dinner Party na bikin Ado Gwanja da amaryarsa Maryam Zubairu Muhammad Paki.
Advertising
A ranar Alhamis ne aka yi shagalin Dinner bikin Ado Gwanja da sabuwar amaryar tasa wato Maryam, a jiya juma’a kuma aka daura auren Mawakin.
Jaruman kannywood da kuma mawaka da dama ne suka halarci wajan shagalin Dinner mawaki Ado Gwanja, inda kowa yayi ta nuna tashi bajintar a wajen shagalin na Dinner abokin sana’ar tasu Ado Gwanja.
Ga cikekkiyar bidiyon a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising