Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ran Aisha Humaira Yayi Matukar Baci tayi Zazzafan Martani ga Masu cewa tana bakin ciki da Auren Maishadda da Hassana.

Jarumar fina finan hausa Aisha Humaira tayi wani Zafafan martani ga masu cewa tana bakin ciki da Aure Abubakar mai shadda da Hassana Muhammad.

Advertising

Kaman yadda kuka sani jarumar Kannywood A’isha Humaira babba kawar Abubakar Mai Shadda ce, Amma ganin ba’a ganta wajen bikinsa ba yasa aka fara kananun magan ganu.

Jarumar dai tayi wani zazzafan martani kan masu cewa Abubakar mai shadda saurayinta ne kuma kishi ne ya hanata zuwa bikin sa kaman yadda zakuji daga bakinta.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button