Advertising
Advertising
Labarai

Matashin daya shahara wajen bugawa samari marasa Aure kidan gwauro an wayi gari da samun gawar sa.

Da sanyin safiyan yau ne aka tashi da jimamin mutuwan Auwal babangida Matashin da ya shahara wajen chashewa samarin da basi Aure ba kidan gwagware, duk shekaran zaga yowan azumin watan ramadan. Idan aka shiga goman tsaykiya matashin shine jagaba wajen bugawa samari da tuzurai kidan suje suyi Aure.

Advertising

Yadda aka tashi da mutuwar matashin

A jiya ne yana tsaka da buga gwabron misalin 4:00 na dare ALLAH ya ɗauki rayuwan sa, tabbas kowa a kan sana’ar sa yake mutuwa, ALLAH karka ɗauki rayuwan mu sai kana mai yarda damu.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button