Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Allahu Akbar Duniya me yayi, Kalli Jerin wasu Jaruman Kannywood 30 da sukayi zamani a baya wanda a yanzu sai dai labari.

Duniya akace labari wasu jaruman kannywood guda 30 da sukai rayiwa a masana’antar wanda a yanzu haka sai dai labari ko kuma a tunasu a lokacin da ake kallon fina finan su.

Advertising

Masana’antar Kannywood nada tarin jarumai wanda suka rasu wasu kuma suka dena harkar dina finan daga cikin su an tatara mutun 30 wanda dayawan mutane zasi mamakin wannan jarumai domin kuwa wasu ma kun manta dasu.

Tashar Arewapakage tv ta hada mana cikaken Bidiyo akan wannan jarumai zaku iya kallon wannan Bidiyon dake kasa dan ganin su.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button