Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Maganar da Adam A Zango ya fada akan Ummi Rahab na neman zama gaskiya.

Watanni takwas (8) da rabuwar Ummi Rahab da tsohon Uban Gidanta jarumi kuma mai shirya finafinai Adam A Zango aka saki bidiyon tsaraicinta wanda hakan yayi nasaba da abunda Adam A Zango ya bayyanawa duniya.

Advertising

Jarumi Adam A Zango kamar yadda yayi hira a lokacin da wakilan Gidan Jaridar BBC Hausa ya bayyana cewa:

“Dole ko danka ne ka haifeshi ba lallai yayi maka biyayya ba ballantana kuma Dan Riko wanda ka dauke shi a matsayin danka, dole in har zakace yayi gabas kuma kaga yayi Yamma dole ka fara samun matsala dashi ko kuma daga karshe ka rabu dashi”

“Akwai lokacin da zai zo da za’a fahimci ne domin kuwa yadda take a wurina yanzu,da kuma rabuwa ta da ita za’a sami banbanci Kuma lokaci baya karya mu jira lokacin mu gani” duk a cewar Jarumi Adam A Zango.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon Ummi Rahab din da kuma bayanin Adam A Zango din anan kasa kamar yadda tashar Duniyar Kannywood ta wallafa a shafin YouTube.

https://youtu.be/FYOUJe3x2cA

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button